--
Kalli Bidiyon Yadda Abokan Ango Yusuf Buhari suka yiwa direban da ya tuka su kyautar N500,000 Harda Dalar Amurka

Kalli Bidiyon Yadda Abokan Ango Yusuf Buhari suka yiwa direban da ya tuka su kyautar N500,000 Harda Dalar Amurka

Abokan Ango Yusuf Buhari sun yiwa direban da ya tuka su kyautar N500,000 Hoto: @lindaikejisblog Source: Instagram


A Kano - Abokan angon 'dan shugaba Muhammadu Buhari, Yusuf, wanda ya angwance ranar Juma'a sun yiwa direban da ya kaisu ihsani mai ban mamaki. 


Yusuf, wanda shine dan shugaba Buhari daya tilo ya auri diyar Sarkin Bichi, Mai Martaba Nasir Ado Bayero, Zahra Bayero. A bidiyon da @lindaikejiblog ta daura shafin Instagram,


Abokan angon sun baiwa direban mamaki inda suka hada masa sama da N500,000 nakadan. Daya daga cikin abokan mai suna Osinbajo ya bada $100, yayinda wani kuma mai suna Yari ya bada N50,000, saura kuma sun bada nasu. 


Bayan sun hada, sun mikawa direban kudin yana godiya. 


Kalli Bidiyon Akasa:0 Response to "Kalli Bidiyon Yadda Abokan Ango Yusuf Buhari suka yiwa direban da ya tuka su kyautar N500,000 Harda Dalar Amurka"

Post a Comment