--
Kalli Cikakkun Hotunan daurin auren Talban Daura, Yusuf Buhari, da Gimbiya Zahra Bayero

Kalli Cikakkun Hotunan daurin auren Talban Daura, Yusuf Buhari, da Gimbiya Zahra Bayero


Bayan makonni ana sauraron ranar wannna babban daurin aure, an daura alakar aure tsakanin masarautar Bichi da iyalin shugaban kasa Muhammadu Buhari. 


Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ibrahim Pantami, ne ya daura aure tsakanin 'dan Buhari, Yusuf Buhari, da diyar Sarkin Bichi, Zahra Bayero, a Masallacin kasar Bichi. 


Yayinda babban attajiri, Alhaji Aminu Dantata, ya bada auren a madadin iyalan Sarkin Bichi; dan uwa kuma babban aminin Buhari, Malam Mamman Daura, ya karba aure matsayin wakilin ango kuma madadin shugaba Buhari. 


Kalli hotunan wannan daurin aure: Source: Legit.ng

0 Response to "Kalli Cikakkun Hotunan daurin auren Talban Daura, Yusuf Buhari, da Gimbiya Zahra Bayero"

Post a Comment