--
Kalli sabbin hotuna da bidiyon Bikin Yusuf Buhari Da Fatima Nasiru Ado bayero cikin yanayin soyayyah

Kalli sabbin hotuna da bidiyon Bikin Yusuf Buhari Da Fatima Nasiru Ado bayero cikin yanayin soyayyah



Kyawawan hotunan kafin aure na Yusuf Muhammadu Buhari da Gimbiya Zahra Nasir Bayero sun fara bayyana a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram.


Ana ta shirin bikin da daya namiji tilo na gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Gimbiya Zahra, diya ga sarkin Bichi a jihar Kano, 


Kamar yadda hotuna tare da bidiyo da suka fara bayyana na kafin bikin suka nuna, babu shakka auren soyayya ne za a kulla tsakanin diyar basaraken da dan shugaban kasan. 


Kalli Bidiyo da Hotuna A Qasa:


0 Response to "Kalli sabbin hotuna da bidiyon Bikin Yusuf Buhari Da Fatima Nasiru Ado bayero cikin yanayin soyayyah"

Post a Comment