--
Masu fuskantar matsalar Browser Wajan Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank Ga manhaja mai Sauki Latsa Nan👇

Masu fuskantar matsalar Browser Wajan Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank Ga manhaja mai Sauki Latsa Nan👇


Browser Da Tafi Kowace Mahaja Wajan Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank



Ƴan uwa barkan mu da warhaka, kamar yadda mukayi maku alkawarin zamu kawo maku suna hadi da ita mahajar da tafi kowace mahaja sauki wajan cike tallafin marar kuɗin ruwa na NIRSAL Microfinance bank 


Wannan shine browser mai sauki da zakayi amfani da shi babu wata matsala shap shap ka cika covid-19 non interest loan



Puffin Browser shine mai binciken gidan yanar gizo wanda CloudMosa, wani kamfanin fasahar tafi -da -gidanka na Amurka wanda Shioupyn Shen ya kafa. An fara sakin Puffin Browser a cikin 2010. Yana amfani da sabar girgije mai ɓoye don sarrafa abun ciki


Zaka Iya Saukarda Browser Anan



0 Response to "Masu fuskantar matsalar Browser Wajan Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank Ga manhaja mai Sauki Latsa Nan👇 "

Post a Comment