--
Damar Aiki Guda Goma 12 Masu Albashi Mai Tsoka a Kungiyar NGO ta Management Sciences for Health (MSH) |Duba Cikakken Bayani da Shafin yanar gizon Cikewa Yanzu

Damar Aiki Guda Goma 12 Masu Albashi Mai Tsoka a Kungiyar NGO ta Management Sciences for Health (MSH) |Duba Cikakken Bayani da Shafin yanar gizon Cikewa Yanzu


Damar Aiki Guda Goma 12 Masu Albashi Mai Tsoka a Kungiyar NGO ta Management Sciences for Health (MSH) |Duba Cikakken Bayani da Shafin yanar gizon Cikewa Yanzu

Management Sciences for Health (MSH) wata kungiya ce ta duniya mai zaman kanta wacce ke samar da sauye-sauye masu muhimmanci a cikin tsarin kiwon lafiya domin kare mutane daga cututtuka da kuma inganta lafiyarsu. 

MSH tana aiki tare da abokan hulda na cikin gida, daga Ma'aikatar Lafiya har zuwa al'umma, don karfafa da tallafawa tsarin kiwon lafiya da ake da shi. 

Tun daga shekarar 1971, MSH ta yi aiki a kasashe fiye da 150, tana tabbatar da dorewar tsarin kiwon lafiya wanda zai iya jure wa kalubale tare da baiwa kowa damar samun in gantaccen kulawar lafiya cikin adalci a duniya.

Kungiyar ta sanar da bukatar sabbin ma'aikatan wucin gadi kamar yadda aka bayyana a kasa. Don cikewa, ku latsa shafin yanar gizon da ke kasa kowanne aikin da aka bayyana.

Ayyuka da aka bude:

1. Chief of Party (USAID/Nigeria) - Healthcare Financing and Human Resources for Health (Forecast)

- Latsa nan domin cikewa: 

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria-Abuja/Chief-of-Party-USAID-Nigeria-Healthcare-Financing-and-Human-Resources-for-Health-Forecast_R4031?q=Nigeria

2. Deputy Chief of Party (USAID/Nigeria)-

Healthcare Financing and Human Resources for Health (Forecast)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria-Abuja/Deputy-Chief-of-Party-USAID-Nigeria-Healthcare-Financing-and-Human-Resources-for-Health-Forecast_R4032?q=Nigeria

3. Director, Monitoring & Evaluation and Learning

(USAID/Nigeria)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria-Abuja/Director--Monitoring---Evaluation-and-Learning-USAID-Nigeria-Healthcare-Financing-and-Human-Resources-for-Health-Forecast_R4034?q=Nigeria

4. Director of Finance and Administration

(USAID/Nigeria)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/enUS/External/job/Nigeria-Abuja/Director-ofFinance-and-Administration-USAID-Nigeria-Healthcare-Financing-and-Human-Resources-for-Health-Forecast_R4033?q=Nigeria

5. State Technical Malaria Lead (6 Months

Contract)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/enUS/External/job/Nigeria-Zamfara/StateTechnical-Malaria-Lead-Zamfara-State--6-Months-Contract-_R4580?q=Nigeria

6. Grants Compliance Manager

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria-Abuja/Grants-Compliance-Officer_R1817?q=NigeriaQ

7. Lead Finance and Administration (Roving)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria-Abuja/Lead-Finance-and-Administration--Roving-_R4079?q=Nigeria

8. Monitoring & Evaluation/Health Systems Strengthening (M&E/HSS) Officer (6 Months Contract)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria---Bauchi/Monitoring---Evaluation-Health-Systems-Strengthening--M-EHSS--Officer---Bauchi-State--6-months-Contract-_R4589?q=Nigeria

9. Regional Senior Technical Advisor-

Surveillance, Monitoring & Evaluation/Health 

System Strengthening (6 Months Contract)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria-Nasarawa/Regional-Senior-Technical-Advisor---Surveillance--Monitoring---Evaluation-Health-System-Strengthening--SME-HSS---6-Months-Contract-_R4597?q=Nigeria

10. Admin & Procurement Specialist (6 Months

Contract)

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Nigeria-Sokoto/Admin---Procurement-Specialist--6-Months-Contract-_R4598?q=Nigeria

11. Health Financing for Tuberculosis (TB)-

Country Consultant

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/Bangladesh-Dhaka/Health-Financing-for-Tuberculosis--TB----Country-Consultant_R3884?q=Nigeria

12. Apply to Be an MSH Consultant

- Latsa nan domin cikewa:

https://msh.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/External/job/US-MA-Medford/Apply-To-Be-An-MSH-Consultant_R1470?q=Nigeria

Allah yasa mu dace baki daya

You can now used Our Second website for make any Transactions Before Bz Data Sell Upgrade Complete 


We apologize

Hausa Version: 

Zaku Iya Amfani da Dayan website Dinmu da Muka Fara Dashi Wajen Yin Kowanne Irin Transaction Batare da Wata Matsala Ba, Kafin Bz Data Sell Agama Gyare Gyaren Da Ake masa ta Hanyar Yin Rijistar da Wannan Link Din: https://sabuss.com/bzdatasell9

Muna Kara Baku Hakuri Akan Wannan Matsalar Komai Zai Daidaita Insha Allah!

Idan Kunada Wata Matsala Kuyi Magana Damu Kai Tsaye A Whatsapp 09066633320 Ko Ku Kira 08133888333

0 Response to "Damar Aiki Guda Goma 12 Masu Albashi Mai Tsoka a Kungiyar NGO ta Management Sciences for Health (MSH) |Duba Cikakken Bayani da Shafin yanar gizon Cikewa Yanzu"

Post a Comment