--
N-Power Bacth C: An bullo da wasu sabbin hanyoyi domin duba cancantarku a cikin shirin N-Power Na Bacth C,

N-Power Bacth C: An bullo da wasu sabbin hanyoyi domin duba cancantarku a cikin shirin N-Power Na Bacth C,
An bullo da wasu sabbin abubuwa a cikin shirin N-Power da hanyoyin biyan kudi kamar kirkirar National Social Investment Management Systems (NASIMS), hadin gwiwa tare da manyan MDAs da suka hada da NYSC, UBEC, NPHCDA, NOA da za a ambata amma kalilan, wanda Ma'aikatar ke amfani da su don aiwatar da ayyukan ta yadda ya kamata.


Kamar yadda bayanai suka bayyana Gwamnatin Tarayya a ranar Litinin ta sanar da sakin sunayen wadanda aka zaba na N-Power Batch C 1 inda aka bayyana saukakkiyar hanyar duba wayan da sukayi nasarar shirinYadda zaka duba

1. Da farko zaka latsa *45665# inda wani shafi zai bayyana kamar haka


2. Zabi Tsarin Npower wato latsa Daya13. Sako bayanan Bank Varificatiom Number ka wato BVN

4. Duba sakon da ya bayyana shin kayi nasara ko bakayi nasarabaKuyi Share zuwa wasu Group Domin taimakon Al-ummah

0 Response to "N-Power Bacth C: An bullo da wasu sabbin hanyoyi domin duba cancantarku a cikin shirin N-Power Na Bacth C, "

Post a Comment