--
Sadda kake cike rancen da babu kudin ruwa na Gwamnatin Tarayya ka Shigar da (Item Description Da Unit da Price kuwa?

Sadda kake cike rancen da babu kudin ruwa na Gwamnatin Tarayya ka Shigar da (Item Description Da Unit da Price kuwa?


Ma'anar Abubuwan da Zaka Saka A Gurin da aka rubuta ITEM DESCRIPTION 👇

ma'ana abinda zaka saya na sana'ar ka.


UNIT 👇

Yana nufin guda nawa kakeso misali a description kasaka generator. To a unit sai ka saka guda daya kakeso ko sama.


UNIT PRICE 👇

Yana nufin nawa ne wnn generator din kudinsa sai ka saka.


Wannan shine zai Basu damar suga nawa kake bukata a matsayin bashi. Iya yawan kayan daka saka iya yawan kudin Amma ka lissafa Kar kudin ya haura miliyan daya idan household ne idan kuma sme ne Kar kudin kayan ya haura miliyan biyu da rabi.

0 Response to "Sadda kake cike rancen da babu kudin ruwa na Gwamnatin Tarayya ka Shigar da (Item Description Da Unit da Price kuwa?"

Post a Comment