--
Yanzu yanzu: MTN Sun bada damar yin kira kyauta na tsawon mintuna 5 ga kowanne layi da kyautar data 200MB Domin murnar cika Shekaru 20 a Najeriya duba naka sim din yanzu>>>

Yanzu yanzu: MTN Sun bada damar yin kira kyauta na tsawon mintuna 5 ga kowanne layi da kyautar data 200MB Domin murnar cika Shekaru 20 a Najeriya duba naka sim din yanzu>>>



Kamfanin sadarwa na Mtn ya shafe shekaru 20 a Najeriya yana gudanar da kasuwanci,  

A wannan karen yasha Alwashin bawa Al-ummar dake amfani da Layin Waya Na Kamfanin,  Kyauta A gobe Lahadi 08/08/2021 

Sanarwar ta fitone Kaitsaye daga kamfanin na mtn inda suke aikawa mafiya yawan abokan Cinikinsu Sako ta wayar su kamar haka:

Yello! MTN is going to be 20yrs TOMORROW. It?s been an amazing journey with you as our customer. There?s a surprise on your MTN line TOMORROW!
Don haka kowa ya tabbatar da cewa layinsa na mtn yanakan wayarsa Zuwa Gobe Insha Allah,  

Allah Yasa Kudine Masu Yawa Kowa Yasamu  Harda Nimai Wannan Post Din Kucigaba Da Kasancewa Da Shafinmu Domin Samun Ingantatun Labarai Sahihai,  Cikin Harshen Hausa Da Turanci,  

Kuyi Share Domin Sauran Al-ummah"

0 Response to "Yanzu yanzu: MTN Sun bada damar yin kira kyauta na tsawon mintuna 5 ga kowanne layi da kyautar data 200MB Domin murnar cika Shekaru 20 a Najeriya duba naka sim din yanzu>>>"

Post a Comment