--
Jaruma Ummi Rahab Ta Zama Jaruma Ta Farko Data Mallaki Iphone 13 Pro Max A Kannywood.

Jaruma Ummi Rahab Ta Zama Jaruma Ta Farko Data Mallaki Iphone 13 Pro Max A Kannywood.


Jaruma mai tashe kuma mai masoya da yawa, jarumar tana da kyau wanda jarumar ta kasance a kannywood tsawon wasu shekaru da suka wuce jarumar tabar harkar ta koma makaranta daga bisani kuma ta dawo harkar fim


Bayan wasu shekara da denajin labarin jarumar sai jarumi Adam a Zango ya dawo da ita cikin harkar fina finai a wani sabon fim dinsa mai suna Farin Wata Sha Kallo wanda jarumar ta farfado a cikin kannywood duba da yadda jarumar tayi kyau sosai hakan ya taimaka wajen dagawarta tare da samun masoya da yawa.


Wane fata zaku yi mata?

0 Response to "Jaruma Ummi Rahab Ta Zama Jaruma Ta Farko Data Mallaki Iphone 13 Pro Max A Kannywood."

Post a Comment