--
Kana cikin wadanda aka sauke daga Tsarin 40 Minute Na (Airtel Rccg)? Duba yadda zaka gyarashi cikin mintuna zai koma 45 Minute Da yardar Allah

Kana cikin wadanda aka sauke daga Tsarin 40 Minute Na (Airtel Rccg)? Duba yadda zaka gyarashi cikin mintuna zai koma 45 Minute Da yardar Allah


Tun bayan da aka sauke mutame masu yawa daga tsarin kiran waya na Airtel Rccg Wasu sunata yawan yi mana tambaya akan tayaya ne zasu maida layukansu wannan tsarin,  


Duba da cewa tsarin yana dauke  Da Tsari Mai Sauki Sosai wanda tsarin zai baka damar  samun tsawon kiran waya har 40minute a baya kafin daga bisani kuma da kamfanin ya sauke tsarin gaba daya daga layukan muutane, 


To tabbas munzo muku da hanya mai sauki wadda zaku gyara Sim Card Naku Da Kanku Batare da kunsha Wata Wahala Ba,  


Hanyar Kuwa Itace Zakuyi mana magana ta WhatsApp Kai Tsaye Ta Wannan Numbobin Ka mar Haka: 081******* Ko 0703******* Domin mu Gyara Mukushi Cikin Mintuna Kalilan Nan Take Kudin Aikin N1000 Zaku Biya Kacal 


Kuma bayan kammala maka aikin Mintunanka Na Kira Zasu Tashi Daga 35 Zuwa 45 Sakamakon Wanda Kake Kai Abaya Sunan Tsarin Rccg Holding Na Yanzu Kuma Wanda Zaka Koma Sunansa Rccg Benefit,  


Mungode!  Dan Allah Kuyada Wannan Sakon Sauran Al-ummah Mungode!!!

0 Response to "Kana cikin wadanda aka sauke daga Tsarin 40 Minute Na (Airtel Rccg)? Duba yadda zaka gyarashi cikin mintuna zai koma 45 Minute Da yardar Allah"

Post a Comment