--
Miji ya kama matarsa tana turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Da Bidiyonta  Tsirara Duba yadda abun ya faru

Miji ya kama matarsa tana turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Da Bidiyonta Tsirara Duba yadda abun ya faru





Rahotannin da muke samu da dumi dumi daga jihar Anambra dake yankin kudancin Najeriya,na cewa wani magidanci mai suna Ayuba ya kama matarsa tana turawa tsohon abokin karawarsa hotuna da bidiyon sassan jikinta tsirara.


Kamar yadda jaridar daily ta ruwaito lamarin ya faru ne dazu da misalin karfe 10:00pm inda mijin ya dauki wayar matar tasa ya bude Whatsapp don ganin mutanen da take hulda da su inda ya gano dumbin hotuna da bidiyon batsa wadanda matar ta dauka ta turawa tsohon saurayinta.



Da aka tambayi mijin yanzu wane hukunci zai yanke a kan wannan lamari sai yace, zai yi tunani nan da zuwa wayewar gari.



Kunji fa nenene ra’ayinku shin me kuke tunanin zai biyo baya?


Ku bayyana mana Ra'ayinku A Gurin Comment Dakr Qasa

0 Response to "Miji ya kama matarsa tana turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Da Bidiyonta Tsirara Duba yadda abun ya faru"

Post a Comment