--
Mtn zasu baku kyautar N2000 aduk layin da kuka hadashi da Lambar NIN, Duba yadda zakuyi

Mtn zasu baku kyautar N2000 aduk layin da kuka hadashi da Lambar NIN, Duba yadda zakuyi


Kamfanin sadarwa na mtn yana turawa abokan cinikinsa cewa ya basu kyautar N2000,  


N2000 zaku iyayin kiran waya,  ga kowanne network zaku iya hawa yanar gizo da kudin da tura sakon message, 


Amma hakan bazai samu garekuba,  harsai kunyi nassarar hada lambar NIN Dinku da layukan ku na mtn, 


Kamar yadda sakon dake qasa 

 

Y'ello! You have been credited with N2,000 for your Natl calls, SMS & data. To access your bonus, please link your 11-digit NIN to your MTN line by dialing *785# or type "NIN-your 11digit to 785". To check bonus, dial *559*64#. Thank you!

0 Response to "Mtn zasu baku kyautar N2000 aduk layin da kuka hadashi da Lambar NIN, Duba yadda zakuyi "

Post a Comment