Za'a cigaba da biyan kudin Suvival Fund, Za'a sake Bude Portal Ranar Laraba 08/09/2021 Duba sakon da Suke Turawa Mutane
Hakuri mai tararda rabo,
Ina wadanda sukayi register na SURVIVAL FUND GUARANTEE OFFTAKE SCHEME wato NGOS atakaice.
Kukasance kusa da wayarku domin daga yau ne 07/09/2021 za'afara turo sakon shortlisted ga wanda Allah yasa yana da rabo zaiga sakon cewa any shortlisted dinka,
Dan haka ranar laraba 08/09/2021 kashiga website na survival.ng kayi login ta hanyar sanya lambar wayarka da lambar tsaro, bayan ya bude sai kashiga product applications sai kayi accepting award don zuwa mataki nagaba.
Allah yasa muna daga cikin masu rabo.
0 Response to "Za'a cigaba da biyan kudin Suvival Fund, Za'a sake Bude Portal Ranar Laraba 08/09/2021 Duba sakon da Suke Turawa Mutane"
Post a Comment