Anfara Raba ATM Card a Bankin Keystone ga Masucin gajiyar Shirin YEIDEP Program a halin yanzu bankin Keystone suna tura sakonnin dake Kasa Cikin Hotuna Da Wannan ATM Card indai kun samu wannan sakon kawai ku tafi bankin
Allah yasa mudace
0 Response to "Wadanda suka cike Shirin YEIDEP Program kuma suka ga wannan Sakon a Wayarsu su hanzarta zuwa Bankin Keystone domin karbar ATM Card Dinsu"
0 Response to "Wadanda suka cike Shirin YEIDEP Program kuma suka ga wannan Sakon a Wayarsu su hanzarta zuwa Bankin Keystone domin karbar ATM Card Dinsu"
Post a Comment