Aikin ATM Cards Yagama Kammala Masu Cingajiyar SEIFAC Suna Kusa Da Alheri Duba Wannan Bayanin Da Hotunan ATM Cards
SEIFAC ATM CARDS, GA MANOMA 60,000 tare da haɗin gwiwar Cibiyar Harkokin Kuɗi (PFI) Bankin Heritage Limited tana shirin ƙaddamar da katunan T-Machine Automated Teller (ATM) ga membobin ta don yin ma'amala na kuɗi mai sauƙi.
Har yanzu babu sahihin labari da zai nuna cewa ga ranar da #CBN zata saki kudaden rance ta kungiyar manoma ta seifac, amma bayanin da yake zuwa shine bayan an gama raba katin ATM CBN zata sakawa membobin kungiyar manoma ta seifac kudaden su acikin asusun da suka sanya mafi karanci 2k na bankin Heritage
shi kansa raba katin ATM din babu rana saidai kawai kuje ana rabawa Allah ya ciyar damu Alheri.
©Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Aikin ATM Cards Yagama Kammala Masu Cingajiyar SEIFAC Suna Kusa Da Alheri Duba Wannan Bayanin Da Hotunan ATM Cards"
Post a Comment