--
Labari mai dadin Ji Ga Masu cin Gajiyar N-power Anfara Biyan Kudi Yanzu Kowa Ya duba ko Antura masa wannan Sakon

Labari mai dadin Ji Ga Masu cin Gajiyar N-power Anfara Biyan Kudi Yanzu Kowa Ya duba ko Antura masa wannan Sakon

Bayan shafe tsawon watannin Biyar Anajiran Biyan Kudin N-POWER Rukunin N-CREATIVE Yau dai Allah Ya Karbi Addu'arsu Domin Kuwa Anfara Biyansu Hakkinsu Kamar Yadda Yanzu Haka Muna Tare Da Wanda Yaci Gajiyar, 

Ana Tura kudin ne Sau Uku Zakuga Alert Guda Uku N10,000 A Account Naku, Kuyi Share Domin Wasuma Sugani Su Duba Account Nasu!

0 Response to "Labari mai dadin Ji Ga Masu cin Gajiyar N-power Anfara Biyan Kudi Yanzu Kowa Ya duba ko Antura masa wannan Sakon"

Post a Comment