Ayi Hattara Babu Wani Sabon Rukunin N-power Bacth D da aka sake budewa - N-power Ta fitar da sabuwar Sanarwa
Hukumar N-power tayi gargadi mai zafi ga dukkan 'Yan Najeriya Masu Cingajiya Da Masu Neman Fara Cin Bajiyar N-power,
Dasu Kula Sosai akan shafin yanar gizo dake yawo, Ana yadashi Cikin Al-ummah Da Sunan Anbude Sabon Shafin Neman Cin Gajiyar N-power Bacth D,
Sun wallafa A Shafinsu Na Facebook Cewa Akula Sosai Babu Wani Sauran Bacth D Na N-power,
Kamar Yadda Makayi Muku Hoton Sanarwar Tasu Gata Nan A Kasa:
0 Response to "Ayi Hattara Babu Wani Sabon Rukunin N-power Bacth D da aka sake budewa - N-power Ta fitar da sabuwar Sanarwa "
Post a Comment