--
Cikakken Bayani Akan Sanarwar Da Nirsal Micro Finance Suka Fitar Yau Akan Bashin NMFB Da Abinda Ake Buqata Kowa Yayi

Cikakken Bayani Akan Sanarwar Da Nirsal Micro Finance Suka Fitar Yau Akan Bashin NMFB Da Abinda Ake Buqata Kowa Yayi



Idan Kun Nemi Rancen NMFB (COVID-19) Kuma Ba'a Tura Maka Kaya/Kuɗi Ba To Asusun Bankinku Tier 1 Ne Ku Mayardashi Tier 3 Domin Samun Kuɗinku - Cewar Nirsal Microfinance Bank


Nirsal Microfinance Bank sun fitarda Sabuwa Sanarwar dan ga ne da wadanda ba'a tura masu kuɗinsu ba, duba Sanarwar a kasa

Masoyiya, Idan kun nemi aron NMFB (COVID-19), wataƙila ba ku karɓi rancen ku ba saboda kun kasance mai riƙe da asusu na matakin 1. 


 
Da kyau ziyarci bankin ku don haɓaka asusunka daga matakin 1 zuwa matakin 3 

Tabbatar cewa sunan akan aikace -aikacen ku yayi daidai da sunan akan asusun ku don gujewa rashin daidaituwa yayin biyan kuɗi Da fatan za a daina sanya bayanan asusun ku a ɓangaren sharhi na shafukan sada zumunta Na gode don zaɓar NIRSAL Microfinance Bank

 
Hoton Sanarwar cikin harshen Turanci

Dear Applicant,

If you have applied for NMFB (COVID-19) loan, you may not have received your loan because you are a tier 1 account holder.

• Kindly visit your bank to upgrade your account from tier 1 to tier 3


 
Ensure that the name on your application matches with the name on your account to avoid a mismatch during payment

Please desist from posting your account details on the comment section of our social media pages

Thank you for choosing NIRSAL Microfinance Bank



Sharhi dan ga ne da Sanarwar

To kun ji fa abun da Nirsal Microfinance suka fadi game da wanda aka amince da rancen su sai dai kudin bai shiga asusun su ba har yanxu sabida asusun ajiyar su karami ne ba zai dau kudin da aka amince ba.

Sunan su da yake kan Application din ya banbanta dana bayanin bankin su shima ya kan hada kudi shiga asusu wanda aka amince da rancen sa. 

Nirsal microfinance sun bayar da shawara ga masu irin damuwar nan zasu iya ziyartar bankin su mafi kusa dasu don shigar da korafi. 

Misali idan ka sanya keystone bank KO GT zaka iya zuwa a mayar maka da asusun ka babba wanda zai iya daukar kudi masu yawwa. 

0 Response to "Cikakken Bayani Akan Sanarwar Da Nirsal Micro Finance Suka Fitar Yau Akan Bashin NMFB Da Abinda Ake Buqata Kowa Yayi"

Post a Comment