--
Cikakken bayani gameda Tsarin Bayar Da Tallafi Wanda Aka Cike Lokacin Korona Mai Suna (RRR CODE) Kowa Ya Duba Bayanin Nan Yanada Matukar Muhimmanci wadanda Suka Cike Suje Karamar Hukumarsu Ansaki Shortlist Nasu

Cikakken bayani gameda Tsarin Bayar Da Tallafi Wanda Aka Cike Lokacin Korona Mai Suna (RRR CODE) Kowa Ya Duba Bayanin Nan Yanada Matukar Muhimmanci wadanda Suka Cike Suje Karamar Hukumarsu Ansaki Shortlist Nasu


BARI NA SAKE YIWA MUTANE BAYANI DAN GANE DA TSARIN RRR CODE WANDA AKA CIKE KWANAKIN BAYA DOMIN SAMUN TALLAFI DAGA GWAMNATIN TARAYYA.


DA YAWAN MUTANE SUN CIKE TSARIN DAGA KO INA AFADIN NIGERIA AMMA WASU SUN MANTA DASHI.


BARI NADAN YI MUKU TINI AKANSA, SHINE" WANDA ZAKA DANNA *969* A FARKONSA DOMIN CIKE BAYANANKA A LOKACIN, WASU NEMAN CODE DIN SUKAYI SUKA CIKE WASU KUMA TUROMUSU AKAYI KAI TSAYE SUKA CIKE.BA'A KOWACCE JIHA AKAYI WANNAN SHIRINBA SANNAN KODA AN AMBACI WATA JIHAR IDAN KAJE KABINCIKA ZAKAGA BA'A KOWACCE KARMAR HUKUMA AKAYIBA.


GA MISALI AKAN HAKA,


JIHAR KANO TANADA KANANAN HUKUMOMI 44 AMMA BA DUKANSU AKAYI WANNAN TSARINBA GUDA SHIDA KAWAI AKA DAUKA.


YANZU HAKA SUNAYAN MUTANE YA FITO, WASU AN KAFESU AGIDAJAN DAGATAI DA MASU UNGUWANNI NA KANANAN HUKUMOMIN DA AKA TSARA SHIRIN TIN A FARKO.WACCE HANYA ZAKABI DOMIN GANO SUNANKA DA HANZARI?


IDAN KANASO KAGANO SUNANKA DA WURI TO ZAKABI TSARIN SERIAL NUMBER AJIKIN SHORTLIST DIN DOMIN AMAFI YAWANCI BASUBI  SERIAL DIN SUNAN MUTANEBA AMMA SUNBI TSARI NA SERIAL NUMBER, INA NUFIN NUMBAR WAYAR DAKA CIKE TIN A FARKO.


IDAN KAYI DACAN GANIN SUNANKA ME AKESO KAFARA DAUKA?


KATABBATAR KARIQE SERIAL NUMBER NAKA, ABIN NUFI KAINE NA NUMBER NAWA TA FUSKAR IRGE.


AKWAI WAKILAI DA GWAMNATIN NIGERIA TA WARE DOMIN GUDANAR DA WANNAN AIKI AGIDAJAN MASU UNGUWANNI DA DAGATAI DA SAURAN SANTOCI DA ZA'A SAME SU.
ME ZAKA TAFI DASHI IDAN KAYI SA'AR GANIN SUNANKA?


1 SERIAL NUMBER DINKA WANDA YA FITO ASHORTLIS DIN.


2 PHONE NUMBER DINKA WACCE KAYI APPLYIN TIN AFARKO.


3 BVN NUMBER.


4 ACCOUNT NUMBER


5 NIN NUMBER DINKA


GA WASU ABUBUWA DA ZAKU KIYAYE,


IDAN A LOKACIN DA KAYI APPLYIN DA NUMBAR KANINKA KO YAYANKA  KO BABANKA KAYI   TO YANZU IDAN AN TASHI BAYANANSA ZAKA BAYAR


AKULA DA KYAU LOKACIN DA AKE FADIN LAMBAR WAYA DA BVN DA KUMA ACCOUNT


NAN GABA KADAN GWAMNATIN TARAYYA ZATA FARA TURO DA KUDI GA DUKKAN WADANDA SUKA SHIGA WANNAN TSARI KUMA ZA'AKAI SHEKARA DAYA CIF KO WANI ABU ME KAMA DA HAKA ANA TURA KUDI GA DUK WADANDA SUKA SHIGA WANNAN TSARI.


DUKKAN MUTANAN TARAUNI INADA LIST DINSU WANDA YAKE BUKATA KUMA INDAI YA TABBATAR SHI DAN TARAUNINE YAYI MIN MAGANA A WHATSAPP TA WANNAN NUMBER ZAN TURA MASA. 08067292727


ALLAH KASA MUDACE.

0 Response to "Cikakken bayani gameda Tsarin Bayar Da Tallafi Wanda Aka Cike Lokacin Korona Mai Suna (RRR CODE) Kowa Ya Duba Bayanin Nan Yanada Matukar Muhimmanci wadanda Suka Cike Suje Karamar Hukumarsu Ansaki Shortlist Nasu"

Post a Comment