--
Coordinator Na (SEIFAC) Sun fara turawa manbobin Seifac wannan sakon, duba Cikakken bayanin Yadda Zakayi Idan antura maka. Anfara Da Mutanen Potiskum LGA

Coordinator Na (SEIFAC) Sun fara turawa manbobin Seifac wannan sakon, duba Cikakken bayanin Yadda Zakayi Idan antura maka. Anfara Da Mutanen Potiskum LGA


Nazari gameda sakon sms da mutanan potiskum local government sukasamu daga wajan coordinator nasu kamar yadda zakugani a poton kasannam👇👇👇



Dukwanda yasamu sakonnam annemi dayaje office na coordinator domin cika agreement form kamar yadda ya umarta

Dayawa daga cikin wanda sukasamu wannan sako yau sun halacci office na coordinator nasi inda yake basu agreement form dazasu cika kamar yadda kuke gani a poton kasannam👇👇👇




Munsamu karin bayani tabakin wani bawan Allah dayaje yakarbi form inda akamasa bayanin cewa idan yacika form dinnam Seifac zasu turamasa 115,000 kamar yadda zaku gani acikin form dinnam amma kyautane ba loan ba suzasu anfana da 635,000

Idankuma bakacika agreement form ba to Seifac zasuturama 700,000 amma loan me zakabiya


Dan Allah akwai wani state da akemusu haka kodai iya yobene munaneman karin bayani dan gaskiya abun akwai rikitarwa

Daga karshe inamana fatan Alkhairi👏

0 Response to "Coordinator Na (SEIFAC) Sun fara turawa manbobin Seifac wannan sakon, duba Cikakken bayanin Yadda Zakayi Idan antura maka. Anfara Da Mutanen Potiskum LGA"

Post a Comment