--
COVID-19 TCF: Ga dukkan Alamu Bawai Jira zamuyi ba,  Sai Anturo mana sakon approved a wayoyinmu ko email ba,  Nirsal Kullun Suna Fitar Da wannan sanarwar kuma suna bada link na yadda zaka duba matsayinka a tsarin

COVID-19 TCF: Ga dukkan Alamu Bawai Jira zamuyi ba, Sai Anturo mana sakon approved a wayoyinmu ko email ba, Nirsal Kullun Suna Fitar Da wannan sanarwar kuma suna bada link na yadda zaka duba matsayinka a tsarin


Ga dukkan Alamu Bawai Jira zamuyi ba,  Sai Anturo mana sakon approved a wayoyinmu ko email ba,  


Saboda idan mukayi la'akari da yadda Nirsal Micro Finance Suke Yawa Sanarwa Akan Wadanda Suka Cika Tsarin Dasu Duba Matsayinsu ta hanyar shiga Link Din da sukeyin Post Dinsa Akoda Yaushe,  


Kuma suna sanya Lambar Waya Acikin Kowacce Sanarwa Cewa Mai Matsala Ko Neman Karin Bayani Ya kira Lambar,  kamar yadda suka sake Sanarwa Jiya A Shafinsu Na Facebook, 


Duk da sun rigada sun fitar da wata sanarwar abaya kamar yadda zakuga sanarwar akasan wannan Rubutu Namu,  muna fatan Allah Yasa Duk Wanda cike wannan Tsarin Allah Yasa Yanada Rabo Ameen 


Kuyi Share Domin Kowa Ya Amfana Wasu Basusan wana Hali Ake Cikiba,  


Masu Buqatar Duba Nasu Matsayin Rancen Na Covid-19 Ga Link Nan Cikin Sanarwar Nirsal Saisu Duba.

 

Dear Covid-19 TCF Applicant,

Kindly click on the links below to check if you have an approval.


For Household:

https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans

For SME:

https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan

For further enquiries, call 09010026900. 

0 Response to "COVID-19 TCF: Ga dukkan Alamu Bawai Jira zamuyi ba, Sai Anturo mana sakon approved a wayoyinmu ko email ba, Nirsal Kullun Suna Fitar Da wannan sanarwar kuma suna bada link na yadda zaka duba matsayinka a tsarin"

Post a Comment