--
Dalilan da suka sanya Facebook,  WhatsApp,  Da Instagram Suka Tsaya Cak A Najeriya

Dalilan da suka sanya Facebook, WhatsApp, Da Instagram Suka Tsaya Cak A Najeriya


Qalu innalillahi yanzu yanzu nuka sami rahotan gani da ido akan Facebook WhatsApp da Instagram sun daina aiki.


Ku karanta labaran baki daya za kugane inda aka sami matsala sanin kan kune matasa kai har dama manyan mutane suna yin WhatsApp Facebook da Instagram,


Kawai sai gashi yau mutane sun fuskan ci wani irin ya nayin da basu taba gani ya faru akan shafikan sada zumun ta gaba daya ba kamar yadda yau ya faru


Mun sami rahotan cewa wanda ya yake kula da shafikan na Facebook da WhatsApp da Instagram shima ya fadi ainihin abun da ya sani akan faruwar wannan nan al’alamarin,


kadan daga rahotan da muka samu ya nuna cewa haka kawai yake ganin wannan matsalar tana faruwa lokaci zuwa lokaci amma yanzu insha Allahu.


Za a saita komai ya dawo dai dai ya daina lalacewa ku kasance damu a wannan shafin namu

0 Response to "Dalilan da suka sanya Facebook, WhatsApp, Da Instagram Suka Tsaya Cak A Najeriya"

Post a Comment