--
Jama'a ayi hattara da 'yan Damfara Suna  Turawa Mutane Wannan Sakon

Jama'a ayi hattara da 'yan Damfara Suna Turawa Mutane Wannan Sakon



Jama'a ayi hattara da 'yan Damfara Suna  Turawa Mutane Wannan Sakon


Bayan mutane da dama sunyi nassarar Samun tallafin Gamnatin Tarayya Na (Suvival Fund) Tsawon Lokaci,  Ansamu Wasu Mutane Bata gari Wadanda Suke Amfani da Wannan Dama Wajen Cutar Mutane Ta Hanyar Damfara, 


Suna Turawa Mutane Wannan Sakon Dake Jikin Hoton Da Muka dora Muku A Sama Suna Cutar Mutane,  


Mutane da Yawa Sunyi ta aiko mana da sakon nan suna tambayar mu menene gaskiyar magana akan wannan sako da ake aika musu ta lambar waya" 


To maganar Gaskiya Karyace Tsagwaro Babu Yadda Za'ayi Suvival Fund Su Aiko Maka Sako Da Lambar Wayar Wani Mutum! 


Jama'a Akiyaye Domin Kada Wani Ya Fada Tarkon 'Yan Damfara, 


Allah Ya Kiyaye Kuyi Share Na Wannan Sako Domin Taimakon Sauran Al-ummah! 

0 Response to "Jama'a ayi hattara da 'yan Damfara Suna Turawa Mutane Wannan Sakon"

Post a Comment