Idan kasan ka cike NYIF kuma bakaga sunanka ba, Duba Yadda Zaka duba cikin Sauki
Asusun saka jarin matasa najeriya NYIF Masu korafi akan cewa sunan su yafito wuri biyu ko sama da haka kada ku damu ku duba kasuwancin da kuka sanya lokacin shigar da bayanin kasuwancin ku, ta hanyar ne kadai zai banbanci muku da nako ne ko da wani.bayan kaga sunan ka sai ka duba gaba zaka sunan kasuwancin da kayi rijista dashi.
Wanda basu ga sunayen su b kada su damu kansu, a cigaba da duba a hankali idan baa gani ba toh sai kayi hakuri a jira next batches.
Amma Kuduba Wannan Bangaren Na Gaba Dake Cikin Wannan Hoton dake qasa:
Kuyi Download Na File Anan👇
http://docs.google.com/spreadsheets/d/188zcLNhRoNE2sJ5zeTJSqM23ZCvI0sL4/edit#gid=1038017082
Allah Ya Bu Sa'a Kuyi Share Domin Sauran Al-umma Sugani Su Amfana,
Via- Ahmed El-rufa'i Idris
0 Response to "Idan kasan ka cike NYIF kuma bakaga sunanka ba, Duba Yadda Zaka duba cikin Sauki"
Post a Comment