--
Muhimmin Abu da Zakayi Nirsal Micro Finance Suyi Maka Approved Cikin Sauri

Muhimmin Abu da Zakayi Nirsal Micro Finance Suyi Maka Approved Cikin Sauri


Sabon tsarin bayar da rance marar kudin ruwa na nirsal microfinance bank mai taken"Covid-19 noninterest loan"Bashi ne da ake bayar wa domin farfadowa daga bala'o'i da kuma hasarar da Annobar korona ta jefa mutanen birni da kauye.


Shi dai wannan tsarin ya banbanta da wanda akayi a baya wato zango 1,2 dana 3.kamar yadda babban bankin kasa CBN ya bayyana.


Sai dai kuma Nirsal microfinance Bank ya bayyana cewa a wannan sabon ba zunzurutun kudi za'a bawa jama'a ba,wato kayane.nirsal microfinance Bank ya bayyana cewa wannan tsarin shi ake kira "MURABAHA"inda mai neman rance za'a bashi kaya kwatan-kwacin abinda ya nema na kudi.


MUDAWA ZUWA ZANCEN MU,a yanzu dai haka idan ka duba shafin Approval na nirsal microfinance bank zakaga cewa ba sunan VENDOR ajikin Amma wannan ba matsala bace tunda bankin ne ya tsara abun a haka.


Kawowa yanzu dai dubban mutane na cigaba da jiran approval daga bankin NIRSAL microfinance, inda a yanzu haka ake shafe kusan mako biyu ba a fitar da Approval ba.Amma abun tambaya anan shine yaushe ne za'a cigaba da yiwa mutane Approval ?


Mun aika wannan tambayar zuwa ga shafin yanar gizo-gizo na nirsal microfinance bank. 


Kaima Ka Aika Musu Da Naka Sako a Shafin Yanar Gizonsu NIRSAL MICROFINANCE



Saboda haka dan uwa ka kwantar da hankalinka duk wanda ya cika wannan shirin zai samu kaidai ka tambata ka cike abinda ake nema daidai.


NAGODE:

0 Response to "Muhimmin Abu da Zakayi Nirsal Micro Finance Suyi Maka Approved Cikin Sauri"

Post a Comment