Rigima ta barke Tsakanin Jarumi Auwal Isah West Da Jaruma Hadiza Gabon Abun Haryakai Ga Zage Zage Kalli Bidiyon
Jarumi auwal isah west yayi maganganu cin bacin rai inda yayi maganganu da dama musamman ga hadiza gabon akan yin hotuna da jaruman bbnaija da sunka zo a kano inda baku manta ba mun kawo muku wannan labari inda hadiza gabon ta nuna cewa shishigi da su.
Kuma a cikin hotuna anga manya jaruman kannywood musamman ali Nuhu, adam a zango, Ibrahim mindaqari, bashir mai shadda, lawal Ahmed da nazir dan hajiya da sauran dai yan kannywood da sunka hallarta.
To shine auwal isah west ya fito ya nuna rashin jin dadin maganar da hadiza gabon tayi da wani wanda ya kira kalwaninsu da ke can Abuja duk yayi musu mummunan zagi.
Wanda ya nuna cewa rashin da’a ne da butulci saboda koda tazo a Nigeria bata jin hausa kuma wanda ya taimaka mata Allah yasa anka santa a duniya yana cikin hotunan da anka dauka da sun whitemoney wanda ya lashe gasar bbnaija kimanin naira miliyan 90.
Ga cikakken bayyani nan a cikin bidiyo.
0 Response to "Rigima ta barke Tsakanin Jarumi Auwal Isah West Da Jaruma Hadiza Gabon Abun Haryakai Ga Zage Zage Kalli Bidiyon"
Post a Comment