--
Dagaske ne Kamfanin WhatsApp Zai kullewa mutane Account Idan Basu Tura Wani Sakon Audio Ba,

Dagaske ne Kamfanin WhatsApp Zai kullewa mutane Account Idan Basu Tura Wani Sakon Audio Ba,


Dagaske ne Kamfanin WhatsApp Zai kullewa mutane Account Idan Basu Tura Wani Sakon Audio Ba,?


Tambayar da mutane da daman gaske suke aiko mana da sakonta A adreshin Email doimu na: advertbznews@gmail.com suna tambayarmu Shin da Gaske ne WhatsApp Zasu Kulle duk account din da Ba'ayi Share Na Wani Audio Ba,  Dashi?


Bayan samun wannan sakonnin naku da kuka aiko mana Sashen bincike na kwakwaf na Shafin Jaridar Internet Bz News 24/7 Sun Shiga Bincike kamar Yadda Suka Saba,  


Binciken mu Ya gano mana cewa maganar da ake yada cikin sautin murya baya da alaka kwata kwata da Kamfanin WhatsApp Domin Babu Ko Qanshin Gaskiya Game da Lamarin Illa Labarin Karya Kawai,


Kamfanin WhatsApp Yana Umartar Mutane dasu Kauda Hankalinsu Daga Wannan Sakon Na Audio Kuma Mutane su Kara Sani Ba Kowanne Sanarwa Ne Zasu Yarda Dashi Ba,  Matukar Ba daga Shafinsu Na Facebook Suka Ganiba,  


Kuje Shafin Kamfanin WhatsApp Tanan: 

https://www.facebook.com/WhatsApp/

0 Response to "Dagaske ne Kamfanin WhatsApp Zai kullewa mutane Account Idan Basu Tura Wani Sakon Audio Ba,"

Post a Comment