--
Wadanda Suka Cike neman Aikin Police Su duba Anfara tura musu wannan Sakon Na Approved

Wadanda Suka Cike neman Aikin Police Su duba Anfara tura musu wannan Sakon Na Approved


Anfara Yiwa Wadanda Suka Nemi Aikin Police Approved Bayan Sun Kammala Cike neman Aikin Da Suka Nema A Baya


Rundunar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar Police Service Commission za su kammala aikin daukar ma’aikatan ‘Yan Sanda dubu goma (10,000) da za a dauka a shekarar 2020.



Sakamakon haka, ana buƙatar 'wanda suka nuna sha'awar su na neman aikin yan sanda su duba matsayin su a tashar daukar ma'aikata, www.policerecruitment.gov.ng wanda za a buɗe daga Litinin, 18 zuwa Talata, 26 ga Oktoba, 2021.


wanda suka cancanci shiga mataki na gaba zasu gudanar da jarrabawa dole ne a gabatar a ranar jarabawar da aka shirya ranar Juma'a, 29 da Asabar, 30 ga Oktoba, 2021 a cibiyoyin da aka keɓe a duk faɗin ƙasar nan. Haka kuma an shawarci masu nema da su duba imel da lambobin waya don sanarwa




Rundunar yan sanda ta ce daukar ma'aikata kyauta ne kuma ba tare an biya wani ko sisi ba ta umarci wanda suka nuna sha'awar su 'da su kira 08100004507 don karin bincike game da daukar ma'aikatan yan sanda. 




Marubuci ©Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "Wadanda Suka Cike neman Aikin Police Su duba Anfara tura musu wannan Sakon Na Approved "

Post a Comment