--
Alhamdulillah: Anfara Biyan N-power Bacth C Yanzu Wasu sunfara Ganin Albashinsu Na Watan October 2021 Kalli Yadda Albashin Ke Zuwa Cikin Hotuna

Alhamdulillah: Anfara Biyan N-power Bacth C Yanzu Wasu sunfara Ganin Albashinsu Na Watan October 2021 Kalli Yadda Albashin Ke Zuwa Cikin Hotuna


Gwamnatin tarayya ta fara biyan Albashin N-power Bacth C Biyan farko wato watan October 2021, 


Wadanda sukecin Gajiyar Ahalin Yanzu Anfara Tura Musu Da N30,000 kuma Wannan Somin Tabine Za'a Shafe Tsawon Shekara Guda Ana Tura Musu,  


Muna Addu'a Allah Yasa Mu'amfana da wannan Dubu N30,000 Wadanda Basuyi Nassara Samun Approved Na Allah Ya Sanya Sunada Da Rabo da Sauran Dukkan Wadanda Suka Nemi Sauran Tallafi Da Basussu OK  Na Gwamnatin Tarayya,  


Ameen Muna Godiya Sosai Da Kasancewa Da shafinmu BZ NEWS 24/7 Kucigaba Da Kasancewa Damu Domin Samun Sabbin Labarai Dake da Alaka Da Wannan, 


Mungode!!! kuyi Share Zuwaga Group Group A Whatsapp Ko Facebook0 Response to "Alhamdulillah: Anfara Biyan N-power Bacth C Yanzu Wasu sunfara Ganin Albashinsu Na Watan October 2021 Kalli Yadda Albashin Ke Zuwa Cikin Hotuna"

Post a Comment