--
Cikin wannan Bidiyon Sharu Sani Janbulo Yayi Kaca kaca da masu Akidar Komai Allah Ne Kalli Kasha Mamaki

Cikin wannan Bidiyon Sharu Sani Janbulo Yayi Kaca kaca da masu Akidar Komai Allah Ne Kalli Kasha Mamaki


Shehin Malami Sheikh Sani Jan Bulo Kano Yayi Kaca Kaca Da Masu Akidar Allantar Da Wanin Allah (S) Acikin Wani Sautin Bidiyo Mai Motsi Shehin Malamin Yayi Jawabi Mai Ratsa Zuciya Akan Masu Kokarin Batawa Sheikh Ibraheem Inyass Suna, 


Kamar yadda Shehin Malamin Sharu Sani Janbulo Yace babu Wata Akida Da Tazo A Cikin Littafin Allah Mai Girma (Alkur'ani) Sannan Duk Mutumin Daya Yarda da Allah Da Manzansa (S) Tabbas Wannan Mutumin Musulmi Ne Ko Menene Akidarsa,  


Ku Kalli Bidiyon Jawabin Nasa A Kasa Kamar Yadda Muka Samoshi A Tashar Youtube Mai Suna Tsakar Gida: Ku Latsa Hoton Dake Kasa Domin Kallon Bidiyon 0 Response to "Cikin wannan Bidiyon Sharu Sani Janbulo Yayi Kaca kaca da masu Akidar Komai Allah Ne Kalli Kasha Mamaki"

Post a Comment