--
Hanya daya da wanda ya samu approval a Nirsal kuma yakai 1 month ko 2 months vendor bai kirasaba

Hanya daya da wanda ya samu approval a Nirsal kuma yakai 1 month ko 2 months vendor bai kirasaba


Duk wanda ya samu approval kuma yakai 1 month ko 2 months vendor bai kirasaba to yaje Nirsal din da ya cike dasu domin yayi musu korafi shi Vendor indai kaga ya kiraka to Nirsal sun bashi list din sunanka.


Saboda haka abu mafi kyau kaje kayi kofari a Nirsal idan matsala ce tabbas zasu gyara maka idan kuma sun duba sun bawa Vendor sunanka to tabbas sai yabaka hakkin ka.


A yanzu haka An nada kwamiti domin sanya idanu akan duk wani Vendor dake kawo matsala.

0 Response to "Hanya daya da wanda ya samu approval a Nirsal kuma yakai 1 month ko 2 months vendor bai kirasaba"

Post a Comment