Ina matasa wadanda suka kammala digiri ga dama ta samu karkashin tsarin (YPL)
Ina matasa wadanda suka kammala digiri ga dama ta samu!
A daina abubuwan da ba su kamata ba, a nemi abun da za a amfanar da juna.shirin da za ku shiga don ku amfana da yadda shugabanci yake tare da amfanar da yankin da kuka fito.
A yi rijista a https://leapafrica.org/ylp/
Za a rufe a ranar 24/11/2021
©Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Ina matasa wadanda suka kammala digiri ga dama ta samu karkashin tsarin (YPL)"
Post a Comment