--
Labari mai dadi ga wadanda suka nemi Rancen kudi marar Ruwa: Anciga da turawa mutane kudaden da suka Nema Tin daga Ranar Alhamis 25/11/2021 Wadanda Ke Jiran Kiran Wayar Vendor Ku Duba Wannan Sakon

Labari mai dadi ga wadanda suka nemi Rancen kudi marar Ruwa: Anciga da turawa mutane kudaden da suka Nema Tin daga Ranar Alhamis 25/11/2021 Wadanda Ke Jiran Kiran Wayar Vendor Ku Duba Wannan Sakon

 


Mutane da daman gaske sun buqaci Lamunin Rancen Kudi karkashin Bankin Zuba Hannun Jari na Nirsal Microfinance  Bank Bisa Yarjewar Bankin Kasa CBN,  wanda Gwamnatin Tarayya Take Bayarwa Kuma Ta Bashi Suna Da (Non-interrest) Wato Rance Marar Kudin Ruwa"


Mutane Dubunne Daga sassa Daban daban daga fadin Kasar Nan Ne Suka samu Nassarar Cikewa Wasu Kuma Masu Yawan Gaske Sunyi Nassarar Samun Amincewa Da Basu Rancen Kudin Kama Daga Wadanda Suka Samu Nasu Kudin Wasu Kuma Na Zaman Jiran Zuwan Nasu Kudin Da Suka Nema!, 


Ranar Alhamist 25/11/2021 Ancigaba da Turawa Mutane Kudaden Da Suka nema, Rancen Kudin wadanda adadin Kudin yakai N500,000 Mutane Da Dama Sun samu kudinsu A Ranar Alhamist Din, 


Muna Addu'a Allah Yasa Duk Wanda Ya Cike Wannan Rance Allah Yasa Ya Samu, wadanda Kuma Suka Samu Allah Yasa Sune Silar Arzikinsu Ne! 


Muna Godiya Sosai Gareku Masu Bibiyar Shafinmu A koda Yaushe Muna Fatan Zaku Tayamu Da Share Zuwaga Sauran Al-ummah Mungode!!!


Follow Us: Bz News 24/7

0 Response to "Labari mai dadi ga wadanda suka nemi Rancen kudi marar Ruwa: Anciga da turawa mutane kudaden da suka Nema Tin daga Ranar Alhamis 25/11/2021 Wadanda Ke Jiran Kiran Wayar Vendor Ku Duba Wannan Sakon"

Post a Comment