Masu jiran Sakon Training Na tsarin NYIF suduba Email Spam ko Primary Dinsu ko anturo musu da Sakon Kalli Bidiyon yadda zakuyi Rijister fara Training A Zoom Meeting
Wadanda Sukaga sunansu a Shortlist Na Mutane 10,000 da aka fitar kwanakin baya masu jiran Training na NYIF,
Anfara tura musu Sakon gayyata zuwa horon koyon Sana'a da aikin yi a karkashin Tsarin asusun zuba hannun Jari na NYIF,
Wasun su da yawa sunga sakon a Email Dinsu wasu kuma basu ganiba yadda zaku duba Spam Dinku na Email Domin Ganin Sakon Kuje Cikin Email Dinku Kai Tsaye Kamar Haka Ga Hotunan Yadda Zaku Ganinan A Kasa:
Bayan kayi nassarar Ganinsa kalli Bidiyon Yadda Zakayi Rijister Da Zoom Meetin Domin Fara Samun Horo Akan Tsarin, Ga Bidoyon Nan A Kasa:
0 Response to "Masu jiran Sakon Training Na tsarin NYIF suduba Email Spam ko Primary Dinsu ko anturo musu da Sakon Kalli Bidiyon yadda zakuyi Rijister fara Training A Zoom Meeting"
Post a Comment