--
Muhimmiyar Sanarwa ga masu cin Gajiyar Tsarin bayar da Rance Na  (AGSMEIS LOAN )

Muhimmiyar Sanarwa ga masu cin Gajiyar Tsarin bayar da Rance Na (AGSMEIS LOAN )


 Sanarwar !!!


Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci / Karami da Matsakaitan Kasuwancin (AGSMEIS LOAN ) shiri ne don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofinta na bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan a matsayin cigaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi .AGSMEIS LOAN shiri ne da zai baka damar samun rance kudi up to 2.5 million. 


Wanda zasu ci gajiyar shirin kwanakin baya idan suka shiga dashboard dinsu zasu ga sanarwar dake nuna cewa su rage yawan kudin da suka nema izuwa 3millon ko abun da yayi kasa, yayin da wasu har sunyi abun daya dace har anyi musu appoved din rancen su. 


Wasu har yanzu ba su bi hanyoyin daya dace ba wurin cika ka'idojin wannan rance bisa dalili sun hadu da ciboyoyin karbar horo EID wanda basu iya aiki ba. 


Mutukar bamu cika ka'idojin wannan rance ba toh wallahi muna ji muna ganin zaayi ta wa mutane appoved mu baayi mana ba saboda bamu cike sharadun ba, nan da zuwa sabowar shekara za'a cigaba da aikawa da mutane sakon appoved. 


wanda status applicant nashi bai kai 100 ba toh gsky yayi kokari yakai domin yin hakan shine zai baka damar samun rancen sai dai ka jira approved. 


Wanda suke da sha'awar yin rijista akan farashi mai sauki 15k sai dai mutum ya jira appoved zai iya yin magana ta wannan lambar 0 9 0 6 3 5 7 0 0 4 1 


© Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "Muhimmiyar Sanarwa ga masu cin Gajiyar Tsarin bayar da Rance Na (AGSMEIS LOAN )"

Post a Comment