--
Ta tabbata babu Mawaƙin da ya Kai Naziru Sarkin Waƙa Ƙuɗi

Ta tabbata babu Mawaƙin da ya Kai Naziru Sarkin Waƙa Ƙuɗi


Ya tabbata cewa a duk faɗin Nigeria babu Mawaƙin da ya Kai Naziru Sarkin Waƙa Ƙuɗi, domin dama Davido  Adeleke ne ake tunanin ya Kai shi Ƙuɗi, 


amma Duba da yanda ya nemi gudumawar Ƙuɗi domin ya cika ya sayi Motar da zai fito da ita a ranar bikin ƙarin shekaran sa hakan yasa mutanen Nigeria suka gane cewa babu wanda ya Kai Naziru M Ahmad Ƙuɗi a duk cikin Mawaƙan Nigeria.


Menene Ra'ayinku game da wannan batun?

0 Response to "Ta tabbata babu Mawaƙin da ya Kai Naziru Sarkin Waƙa Ƙuɗi"

Post a Comment