--
Ta tabbata TRADER MONI Gaskiyane wanda bai nemaba,  Yaje ya nema Kuyi Amfani Da Layin GLO ko 9mobile Domin Samun Rancen Kudi Daga N10k Zuwa N100k Duba Sakon Nan

Ta tabbata TRADER MONI Gaskiyane wanda bai nemaba, Yaje ya nema Kuyi Amfani Da Layin GLO ko 9mobile Domin Samun Rancen Kudi Daga N10k Zuwa N100k Duba Sakon Nan


AKAN TREADERMONI ZAN SAKE YI MUKU BAYANI DOMIN KU FAHIMTA.

DA FARKO AKWAI MASU TAMBAYAR CEWA" DA GASKENE AN SAKE BUDE SHIRIN KO WASANE? AMSARSU ITACE DA GASKENE AN BUDE SHIRIN KUMA KOWA ZAI IYA NEMA.


MENENE CODE DIN SHIGA SHIRIN????


AMSA: *4255*21#


DUKA LAYIKAN DA AKE AMFANI DASU A NIGERIA SUNAYI AMMA ZANCAN GASKIYA LAYUKA BIYU SUNFI TAFIYA, 


WADANNE LAYIKANNE SUKAFI TAFIYA ACIKI?


GLO SHINE NA FARKO SANNAN LAYIN 9MOBILE YANA TAKE MASA BAYA, AMMAFA GLO SHINE YAFI TAFIYA NAN DANAN.


DANA AMBACI WADANNAN LAYUKAN BANA NUFIN SAURAN BASAYI GABA DAYA  KO KUMA BAZA SUYIBA, AMMA ANFISHAN WAHALA AKANSU KAFIN SUYI. AMMA ANA SANE DA MATSALAR KUMA ANA KAN GYARAWA.


IDAN KADANNA CODE DIN DA AKE NEMA ZASU BUDO MAKA BAYANAI WANDA YA SHAFI YARE DABAN DABAN WANDA KA IYA SHI ZAKA ZABA.


BAYAN KA ZABI YARE ZASU BAKA DAMA KA ZABI CODE HAR SAU BIYU, KARKA MANTA CODE DIN DAKA ZABA DOMIN ZA'A SAKE NEMANSA BAYAN AN TURO MAKA DA KUDIN.


BAYAN KA ZABI CODE DAGA KARSHE YA NUNA MAKA SUCCESSFUL,  TO SAIKA FITA KASAKE DANNA CODE DIN DAKA DANNAN AFARKO *4255*21#  ZA KAGA BAYANAN DA ZAI BAKA SAIKA DANNA 1  HAR ZUWA KARSHE DUK TAMBAYAR DA ZA'AYI MAKA AMSARTA BATA WUCE KADANNA WANNAN NAMBA DAYAN.


DA KAGAMA ZASU TURO MAKA DA SAKON CONGRATULATION IDANKA ZAI GANE MAKA.


DAGA ZARAR KAGA HAKA SAI KAYIWA ALLAH GODIYA DOMIN KA GAMA NAKA SAURA NASU, SUNA BADA DUBU GOMA HAR ZUWA DUBU HAMSIN.


BANA CIKEWA KOWA WANNAN TSARIN AMMA GA BAYANINAN NAYI MUKU YADDA ZAKU GANE,  KUMA KOWA YAYIWA KANSA DA LAYIN WAYARSA, DUK WANI MAI LAYIN WAYA AGIDANKU KAYI KOKARI KAYI MASA.


WANDA BASU CIKE COVID 19 LOAN BA DA NYIF HAR YANZU YANANAN ABUDE.


KARKUYI SAKACI DA WANNAN DAMARMAKIN MUSAMMAN MATA.


ALLAH UBANGIJI YA BAMU SA'A YASA MUNA CIKIN WADANDA ZASU DACE.


IDAN AKWAI TAMBAYA SAI AYITA AKAN WANNAN NUMBAR AMMA A WHATSAPP 08067292727


KO AKIRA 08025212525 -08076555553

0 Response to "Ta tabbata TRADER MONI Gaskiyane wanda bai nemaba, Yaje ya nema Kuyi Amfani Da Layin GLO ko 9mobile Domin Samun Rancen Kudi Daga N10k Zuwa N100k Duba Sakon Nan"

Post a Comment