--
Wadanda aka yiwa Approved na Nirsal Microfinance Kuma Suna jiran Vendor Ya Kirasu, tosu duba wayoyinsu ko antura musu wannan sakon

Wadanda aka yiwa Approved na Nirsal Microfinance Kuma Suna jiran Vendor Ya Kirasu, tosu duba wayoyinsu ko antura musu wannan sakon

Wadanda aka yiwa Approved na Nirsal Microfinance Kuma Suna jiran Vendor Ya Kirasu, tosu duba wayoyinsu ko antura musu wannan sakon, 


Bayan Anyiwa Mutane da yawa Approved na Non-iterrest Wato Bashi Marar Kudin Ruwa Wanda Bankin Kasa CBN yake bayarwa ga 'Yan Kasuwa domin Inganta kasuwancinsu,  


Ta hannun bankin Zuba Jari na Nirsal Microfinance,  Anta Jiran Kosai yau shene Wadanda Aka bawa Alhakin Bamu Kaya Ko Kudi Zasu Nememu? Tambayar da mutane da yawa wadanda aka yiwa Approved Sukeyi, 


To a halin yanzu indai kaga wannan sakon a wayarka toka gaggauta Kiran Number Dake Cikin Sakon nan idan anturo maka,  Number VENDOR Ce wanda zai baka kayanka ko kudin ka daka neman daga Nirsal,  


Sai Akula Sosai 


Allah ya bamu Sa'a Muna Godiya Da Kasancewa da Shafinmu Na Bz News 24/7 Kuyi Share Domin Kara Mana Karfin Gwiywa Mungode

0 Response to "Wadanda aka yiwa Approved na Nirsal Microfinance Kuma Suna jiran Vendor Ya Kirasu, tosu duba wayoyinsu ko antura musu wannan sakon"

Post a Comment