--
Wasu alamomi suna nuna cewa Alkali Sarki Yola zai iya bada Belin Sheikh Abduljabbar Kabara Kalli wannan Bidiyon

Wasu alamomi suna nuna cewa Alkali Sarki Yola zai iya bada Belin Sheikh Abduljabbar Kabara Kalli wannan Bidiyon


Wasu dalilai suna dada tabbatar da cewa akwai yiwuwar Al-kalin Kotun Shari'ar musulumci dake kano Al-kali Sarki Yola na iya bayar da belin Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasir kabara Kano, hakan nuni da wani sautin hoto mai motsina na Bidiyo inda akaji kuma akaga Lauyan dake kare shenin Malamin Bayan fitowa daga zaman kotun!


Lauyan Abduljabbar ya amsa tambayoyin 'yan jarida yayin da suke yi masa tambayoyi kamar yadda zaku iya gani cikin Bidiyon dake kasa: wanda muka samu daga Shafin Youtube A tashar Tsakar Gida Kuna iya latsa hoton dake qasa domin Kallon Abinda Bidiyon ya kunsa,



Dan Allah Kuyi Share>>>>

0 Response to "Wasu alamomi suna nuna cewa Alkali Sarki Yola zai iya bada Belin Sheikh Abduljabbar Kabara Kalli wannan Bidiyon"

Post a Comment