Abun mamaki ya faru Lokacin Da Gwamna Ganduje Ya Ziyarci Kwankwaso Yau, Kalli Bidiyon Nan
Bayan shafe wasu Lokuta Ba'a Haduba Tsakanin Yaron Da Mai Gidansa Yau Mutuwa Ta Hadasu A Yayin da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Da Tawagarsa Suka Kaiwa Tsohon Gwamnan Jihar Kano Eng. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Ziyarar Ta'aziyyar Dan Uwansa,
A Garinsu Dake Garin Kwankwaso Dake Karamar Hukumar Madobi,
Kamar Yadda Bidiyon Nan Dake Kasa Ke Nunawa:
0 Response to "Abun mamaki ya faru Lokacin Da Gwamna Ganduje Ya Ziyarci Kwankwaso Yau, Kalli Bidiyon Nan"
Post a Comment