--
 Ba Zan Sake Zina Ba Har Sai Allah Ya Bani Miji- Inji Jarumar Nollywood

Ba Zan Sake Zina Ba Har Sai Allah Ya Bani Miji- Inji Jarumar Nollywood


Ba Zan Sake Zina Ba Har Sai Allah Ya Bani Miji- Inji Jarumar Nollywood.


Yar wasar kwaikwayon ta bayyana cewa duk zinace-zinacen da tayi rayuwarta bai amfaneta da komai ba.


Jarumar ta bayyana cewa yanzu ta koma ga Allah kuma zata kame kanta har zuwa lokacin ta samu miji.

0 Response to " Ba Zan Sake Zina Ba Har Sai Allah Ya Bani Miji- Inji Jarumar Nollywood"

Post a Comment