--
Duk wanda ya cike NYIF yaje ya duba Shafin ya fara Budewa Yana Nuna Dashboard Yanzu Haka, Za'a fara Approved Kuna Iya Duba Matsayin Rancenku Ta Hanyar Latsa Nan👇

Duk wanda ya cike NYIF yaje ya duba Shafin ya fara Budewa Yana Nuna Dashboard Yanzu Haka, Za'a fara Approved Kuna Iya Duba Matsayin Rancenku Ta Hanyar Latsa Nan👇


Daga Ranar Litinin Da Yardar Allah Ake saka rai Cewa Za'a fara Approved na Mutanen Da Sukayi Nassarar Cikewa Da Training Na Tsarin Asusun Zuba Hannun Jari na NYIF,  


Ansamu Wasu Matsaloli A Watannin Biyar Zuwa Shida Wanda Shafin Yanar Gizon Da Ake Duba Matsayin Rancen Na NYIF Baya Budewa Sam Sam,  Da Bisani Kuma Ya Dawo Budewa Amma Bazai Nuna Maka Dashboard Naka Ba Balle Harka Iya Ganin Matsayin Rancen Naka, 


A Halin Yanzu Shafin Yanar Gizon Yana Budewa Sosai Kuna Iya Hanzartawa Domin Duba Naku Maysayin Rancen Kuma Kurin Yawan Duba A Kowanne Lokaci Daga Yanzu Kuna Iya Ganin Kudin Da Kuka Samu ku Latsa Nan: https://nyif.nmfb.com.ng/


Domin Duba Naku Matsayin Rancen Allah Ya Bada Sa'a Kuyi Share Dan Allah! 


Domin Samun Wasu Labarai Masu Inganci Ku Latsa Nan Bz News 24/7


0 Response to "Duk wanda ya cike NYIF yaje ya duba Shafin ya fara Budewa Yana Nuna Dashboard Yanzu Haka, Za'a fara Approved Kuna Iya Duba Matsayin Rancenku Ta Hanyar Latsa Nan👇"

Post a Comment