--
Ga dukkan alamu baba Dan audu Yashiga hannun jami’an tsaro Kalli Bidiyon Yadda Abun ya faru

Ga dukkan alamu baba Dan audu Yashiga hannun jami’an tsaro Kalli Bidiyon Yadda Abun ya faru


Baba Dan audu wants ake nishadan tarda mutane a cikin Shirin labarina season 4 ya shiga hannun jami’an tsaro 😂😂🤣😂

Baba Dan audu ya kasance mutunne mayen kudi da son abin duniya Wannan ne dalilin da yasa Matar sa da Kuma Dan sa suka tsane shi Ba iya ga son kudi ba harda baula da roko da kwace baba Dan audu yayi kautin sun


Muna fatan zakuci gaba da bibiyar Shirin labarina Dan cigaba da sabon nishadin da farin ciki


KALLI BIDIYON ANAN KASA:

0 Response to "Ga dukkan alamu baba Dan audu Yashiga hannun jami’an tsaro Kalli Bidiyon Yadda Abun ya faru"

Post a Comment