--
Matakai guda hudu ( 4 ) da zaku bi don samun  tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register )

Matakai guda hudu ( 4 ) da zaku bi don samun tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register )Matakai guda hudu ( 4 ) da zaku bi don samun  tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register )

1•Na farko dole mai son cin gajiyar shirin #RRR yayi amfani da code din nan *969#

2•Abu na biyu dole ya zabe karamar hukumarsa. 

3•Abu na uku dole duk mai nema ya shigar da bayaninsa ( Full Personal Details). 

4•Abu da karshe dole duk mai son cin gajiyar shirin nan ya ajiye lambobin ( SAVE UNIQUE ID )  da suka bashi bayan ya shigar da bayaninsa. Idan ka kammala rijista zasu nemi ka idan lokaci yayi karka damu kanka abu mafi mahimmaci shine kabi ka'idojin dake cikin shirin, tabbatar kayi save Id dinka domin da ita ne zaa biyaka idan lokaci yayi. 

©Ahmed El-rufai Idris 💦

0 Response to "Matakai guda hudu ( 4 ) da zaku bi don samun tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har na tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register )"

Post a Comment