--
Tallafin Karatu: Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje. Masu buƙata su shiga wannan links din don nema

Tallafin Karatu: Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje. Masu buƙata su shiga wannan links din don nema

Tallafin Karatu!

Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje.

Masu buƙata su shiga wannan links din don nema https://scholarship.ptdf.gov.ng/guidelines

Ku yi sharing domin mabukata su amfana. 

©Ahmed El-rufai Idris 💦

0 Response to "Tallafin Karatu: Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje. Masu buƙata su shiga wannan links din don nema"

Post a Comment