--
Wadanda Kekan tsarin Kira Na MTN Beta Talk Zasu iya siyan Data 10GB a N50 Duba matakan da zakubi domin Siya

Wadanda Kekan tsarin Kira Na MTN Beta Talk Zasu iya siyan Data 10GB a N50 Duba matakan da zakubi domin Siya


YADDA ZAKA SAYI 10GB DATA AKAN NAIRA ₦50 A LAYIN MTN

(Pls ayi share domin wasu su amfana)


Barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lpy, a yau nazo muku da wata hanya wacce zaku sayi 10gb data akan naira 50 kacal a Layin MTN



Ga yadda zakayi

👇

1- Da farko de dole sai layin naku na mtn yana kan tsarin MTN Beta-Talk, idan kuma baya kai saika meda ta hanyar danna *123*2*1#


2- Sannan dole ya kasance kana da Account a daya daga cikin wannan bankunan

*Wema bank

*Vpd wallect

*Zenith bank

* Fcmb bank


Kokuma kowane Irin bank idan har suna bada damar yin VTU wato tura kati na 1₦, idan bank din da kake amfani dashi yana baka damar sayan kati na 1₦ to shikkenan, idan kuma bayayi to saika bude daya daga cikin bank din dana Lissafo a sama


2- ga link na wema bank saiku shiga kuyi download ku budeshi

👇

http://onelink.to/alat


Wajen Referral code saiku sanya wannan

👇

VWBKZQ6S


3- Bayan kun bude account din, idan kuma kuna dashi shikkenan kawai saiku budeshi, Zasu baku account number sai kuyi transfer na kudi kamar 500 zuwa kasa zuwa sabon acc din naku


4- Bayan kun turo kudin naku zuwa sabon bank din da kuka bude sai kuje wajen (Buy Airtime) saiku shiga nan


5- Sai kusa number da kukeso ku sayi data 10gb din, amma ku tabbatar Layin naku yana kan tsarin MTN beta talk, domin a tsarin Beta talk ne kadai idan kayi Recharge na kudi koda 1₦ ne zasu baka bunus data 200 kunga kenan idan ka tura 1₦ sau 50 kaga kana da 10GB kenan,


6- Dan haka bayan kun shiga wajen tura Katin wato Buy Airtime, saiku sanya number sannan wajen amount kusa 1₦ saiku tura zuwa sim.Din naku, zasu baku 200 data, sai kuyi sau 50 kunga zai zama 10gb kenan


7- to haka zakuyi tayi har ku tara adadin datan da kukeso ku saya, cikin sauki

0 Response to "Wadanda Kekan tsarin Kira Na MTN Beta Talk Zasu iya siyan Data 10GB a N50 Duba matakan da zakubi domin Siya"

Post a Comment