--
Zaku sami kyautar  N10,000 ta airtime don kiran abokai da dangi idan kunyi Nassarar ƙaddamar da NIN ɗinku Ga kamfanin Sadarwa Na mtn ku. Ziyarci domin tabbatarwa:

Zaku sami kyautar N10,000 ta airtime don kiran abokai da dangi idan kunyi Nassarar ƙaddamar da NIN ɗinku Ga kamfanin Sadarwa Na mtn ku. Ziyarci domin tabbatarwa:


Ku sami kyautar  N10,000 ta airtime don kiran abokai da dangi idan kunyi Nassarar ƙaddamar da NIN ɗin Ga kamfanin Sadarwa Na mtn ku. Ziyarci: http://mobucks.mtnbusiness.com.ng/u/QAfp1wqVRp don haɗawa yanzu


Lambar Shaida ta Dan Kasa (NIN) ita ce lamba ta musamman da ke bayyana ku a matsayin 'Yan Najeriya kuma ana ba ku ne bayan rajista ta NIMC (Hukumar Kula da Shaida ta Kasa). Ana amfani da shi don dacewa da bayanan  ku da sauran cikakkun bayanai a cikin Database na Shaida na Ƙasa yayin tabbatarwa a kowanne Lokaci.


Kamfanin Sadarwa na Mtn yana aikawa Abokan cinikinsa wannan sakon a farkon wannan satin: 

Get up to N10,000 airtime bonus to call friends and family when you submit your NIN. Visit  http://mobucks.mtnbusiness.com.ng/u/QAfp1wqVRp to link now

 

Duk wanda yaga wannan sakon kuma yasan cewa bai hada Lambar NIN dinsa ba da Layinsa na mtn ba to yayi saurin hada domin samun wannan garabasar Za'a kulle Ranar 31 ga Watan Disamba 2021  

0 Response to "Zaku sami kyautar N10,000 ta airtime don kiran abokai da dangi idan kunyi Nassarar ƙaddamar da NIN ɗinku Ga kamfanin Sadarwa Na mtn ku. Ziyarci domin tabbatarwa: "

Post a Comment