--
Zamuyi Zanga zanga ko za'a Mutu Indai Gwamnati ta kara kudin Litar mai -  Inji Sheikh Bello Yabo, Kalli Bidiyon Jawabin Nasa

Zamuyi Zanga zanga ko za'a Mutu Indai Gwamnati ta kara kudin Litar mai - Inji Sheikh Bello Yabo, Kalli Bidiyon Jawabin Nasa


Labari da ɗumi-ɗuminsa

Sheikh Bello Yabo yasha alwashin zai jagoranci yin zanga-zanga muddin gwamnatin ta yi ƙarin kuɗin mai.


Ya tabbatar da hakan ne ta cikin Sakon wani faifan Bidiyo nasa da aka wallafa a Yanar Gizo Wanda Shehin Malamin Yaja Kunne Ga Gwamnatin Tarayya Akan Batun Karin Kudin Litar Man Fetur da take Shirin Yi Nan da Sabuwar Shekarar 2022


Kuna Iya Kallon Bidiyon Sheikh Bello Yabo Din Ta Hanyar Lata Hoton Dake Kasa: 



0 Response to "Zamuyi Zanga zanga ko za'a Mutu Indai Gwamnati ta kara kudin Litar mai - Inji Sheikh Bello Yabo, Kalli Bidiyon Jawabin Nasa"

Post a Comment