NYIF: Za a fara sakin kudin NYIF N5B Ga wadanda suka samu Approved a mako mai zuwa - Inji Minister Sunday Dare, Kalli Abinda yace a Wannan Bidiyon
NYIF: Za a fara sakin kudin NYIF N5B Ga wadanda suka samu Approved a mako mai zuwa - Inji Minister Sunday Dare, Kalli Abinda yace a Wannan Bidiyon,
A cewar ministan za a buga sunayen wadanda suka ci gajiyar tallafin sannan kuma za a ci gaba da bayar da lamunin a mako mai zuwa.
Akwai ƙari a cikin bidiyon ba wai asusun zuba jari na matasa na Najeriya (NYIF). aka ambata ba kawai,
Kalli Bidiyon Kasa:
0 Response to "NYIF: Za a fara sakin kudin NYIF N5B Ga wadanda suka samu Approved a mako mai zuwa - Inji Minister Sunday Dare, Kalli Abinda yace a Wannan Bidiyon"
Post a Comment