--
Ana tsaka da Shagalin Biki abokan ango suka daga amarya sama wai sabi da dadin shagalin bikin Kalli Bidiyon Yadda Abun Ya Faru

Ana tsaka da Shagalin Biki abokan ango suka daga amarya sama wai sabi da dadin shagalin bikin Kalli Bidiyon Yadda Abun Ya Faru


Ana tsaka da Shagalin Biki abokan ango suka daga amarya sama wai sabi da dadin shagalin bikin Kalli Bidiyon Yadda Abun Ya Faru, 



Lallai duniya tazo karshe yadda wani wasu abokan ango suka dauki amarya a gurin taran biki sabo da dadi yayi musu yawa abun ya bawa mai mamaki sosai.


Fitar wani faifan bidiyo da aka ga wata amarya a hannun wasu karti amma sai dai bayan bincike da mukai mun gano cewa abokan and ne suka dauki amarya


Wai sabo da suna jin dadin abun da akeyi a gurin wata suna jin dadin shagalin da ake gudanar wa a dai dai wannan lokacin shine yasa sukai haka.


Kawai sai aka ga amarya a hannun abokan ango suna kak kameta sun da gata sama suna yawa da ita, daga karshe muna da tambaya a yanzu.


Ace wannan amaryar kace ya zakayi ko kuma ace kece amaryar ya zakiyi alo kacin da kikaji abokan mijinki sun dau keki suna yawo dake a hannun su.


Kuna Iya Kallon Cikakken Bidiyon Yadda Abun Ya Faru A Kasa Ku latsa Hoton Dake Kasa Bidiyon Zai Bude: 



0 Response to "Ana tsaka da Shagalin Biki abokan ango suka daga amarya sama wai sabi da dadin shagalin bikin Kalli Bidiyon Yadda Abun Ya Faru"

Post a Comment